Cibiyar Bincike kan Makamashi da Tsabtace Iska
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | ma'aikata |
Cibiyar Bincike kan makamashi da Tsabtace Ruwa (CREA) ta kasance wata kungiya ce mai ba ba riba ba ke binciken makamashi da gurɓataccen iska.[1] An kafa CREA a Helsinki a cikin 2019 tare da burin bin diddigin tasirin gurɓataccen iska ta hanyar samar da samfuran bincike masu goyon bayan bayanai. [2][3]
Bincike da wallafe-wallafe
[gyara sashe | gyara masomin]A
watan Yulin 2025, BBC News ta ruwaito game da aikin da CREA ta yi. Lauri Myllyvirta, wanda ya kafa kungiyar, ya gano cewa hayakin carbon na kasar Sin ya ragu a cikin watanni 12 har zuwa Mayu 2025, koda kuwa bukatar sabon samar da wutar lantarki ta karu da sauri, tana nuna yiwuwar ci gaba wajen magance Canjin yanayi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "China cranks up carbon-intensive projects as climate crisis grows, research shows". Reuters (in Turanci). 2021-08-13. Retrieved 2021-09-12.
- ↑ "Air pollution from coal-fired power plants kills thousands in EU". www.aljazeera.com (in Turanci). Retrieved 2021-09-12.
- ↑ "Health impacts of Chandrapur Super Thermal Power Station, Maharashtra" (PDF). energyandcleanair.org (in Turanci). Retrieved 2022-04-27.