Cibiyar Binciken Namun Daji ta Tanzaniya
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
research institute (en) |
| Ƙasa | Tanzaniya |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1980 |
| tawiri.or.tz | |
Cibiyar Binciken Namun Daji ta Tanzaniya (TAWIRI) wata hukuma ce ta jiha wacce ke tsara binciken namun daji a Tanzaniya. Cibiyar tana karkashin ma'aikatar albarkatun kasa da yawon bude ido, ta ƙasar.[1]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "About Us". Tanzania Wildlife Research Institute. Retrieved 6 February 2014.