Jump to content

Cibiyar Injiniyoyi ta Zimbabwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cibiyar Injiniyoyi ta Zimbabwe
Bayanai
Iri ma'aikata
Ƙasa Zimbabwe

Cibiyar injiniyoyi ta Zimbabwe ƙungiyar ƙwararru ce ta injiniyoyi a ƙasar Zimbabwe. Kungiyar ta sami membobin, gami da ɗalibai, masu fasaha, masu digiri da membobin kamfanoni gami da abokan haɗin-gwiwa [1]

  1. "ZIE Categories of Memberships". ZIE. Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 1 April 2012.

Hanyoyin hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]