Cibiyar Kare Hakkin Dan Adam da Dimokuradiyya ta Tibet
| Bayanai | |
|---|---|
| Gajeren suna | CTDDH |
| Iri |
voluntary association (en) |
| Ƙasa |
Tibet Autonomous Region (en) |
| Mulki | |
| Hedkwata |
Dharmśālā (mul) |
| Tsari a hukumance |
voluntary association (en) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 22 ga Yuli, 1996 |
| tchrd.org | |
Cibiyar Kare Hakkin Dan Adam da Dimokuradiyya ta Tibet (TCHRD) kungiya ce mai zaman kanta ta Tibet
manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]TCHRD tana bincike da bayar da rahoto game da batutuwan kare hakkin dan adam a Tibet da kuma tsakanin 'marasa rinjaye na Tibet a duk faɗin kasar Sin.[1][2] Ita ce kungiyar kare hakkin dan adam ta farko da ba ta gwamnati ba da aka kafa a gudun hijira a Indiya.[3][4][5] TCHRD tana buga labarai game da tantancewa da nuna bambanci da Tibetans ke fuskanta a Tibet; tana riƙe da bayanan bayanai game da fursunonin siyasa na Tibet a China, Tibetans waɗanda suka ƙone kansu, da Tibetans waɗanda sun mutu a tsare; kuma tana buga rahotanni da sabuntawa na shekara-shekara na haƙƙin ɗan adam. TCHRD ta jaddada cewa "babban tushen tallafi ga mutanen Tibet ya fito ne daga al'ummar kasar Sin daga ciki da waje da kasar Sin".[6]
Lobsang Nyandak, Shugaban Asusun Tibet kuma tsohon wakilin Amurka na Dalai Lama, Shi ne daraktan zartarwa na farko.[7]
Dubi kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Tashin hankali na Tibet na shekarar 1959
- Rikicin Tibet na 1987–1989
- Rikicin Tibet na 2008
- Panchen Lama
- Palden Gyatso
- Yan Tibet da ke gudun hijira
- Yancin ɗan Adam a Tibet
- Yancin dan Adam a China
- Tsarin shari’ar Laogai, gajartaccen suna na Láodòng Gǎizào (劳动改造), wanda ke nufin gyaran hali ta hanyar aiki da ɗaurin kurkuku da gonakin fursunoni
- Sansanonin aikin tilas a Tibet
- Drapchi Prison
- Human Rights Watch - China and Tibet
- Rikicin Tibet na 1987–1989
- Tashin hankali a Lhasa na 2008
- Zanga-zangar yaren Tibet na 2010
- Martanin ƙasashen duniya game da zanga-zangar Tibet na 2008
- Jerin gidajen yari a cikin Yankin Tibet mai cin gashin kansa (Tibet Autonomous Region)
- Harbin da ya faru a Nangpa La
- Zanga-zanga da tashe-tashen hankula a Tibet tun daga shekarar 1950
- Sinicization na Tibet (shigar da al'adun Sinawa cikin Tibet da canza al'adunsu)
- Muƙabala kan ikon mallakar Tibet (muƙabala kan ikon mulki da cin gashin kanta)
- Satar bayanan imel na Dalai Lama ya kai ga gano leƙen asirin ofisoshin jakadanci a faɗin duniya da gwamnatin China ke yi, wanda 'yan Kanada suka bankado
Reference
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Tibetan Centre for Human Rights and Democracy (TCHRD)". tibet.org. Tibet Online. Retrieved 13 December 2018.
- ↑ "Tibetan Centre for Human Rights and Democracy". hrwa.cul.columbia.edu. Columbia University, Human Rights Web Archive. Retrieved 13 December 2018.
- ↑ "Tibetan Center for Human Rights and Democracy". sourcewatch.org. The Center for Media and Democracy Source Watch. Retrieved 13 December 2018.
- ↑ Pinto, Kenya-Jade (6 September 2016). "Victoria: My summer at the Tibetan Centre for Human Rights and Democracy". Level, leveljustice.org. Archived from the original on 15 December 2018. Retrieved 13 December 2018.
- ↑ Palden, Tenzin (16 December 2016). "A Worthy Learning Experience at TCHRD". Envision, Empowering the Vision Project. Retrieved 13 December 2018.
- ↑ Tashi, T. (18 July 2011). "TCHRD Organises Workshop on Human Rights and Democracy at Mundgod Tibetan Settlement". Central Tibetan Administration. Archived from the original on 15 December 2018. Retrieved 13 December 2018.
- ↑ "Emory-Tibet Partnership, The Visit 2013". Emory University. Archived from the original on 22 October 2019. Retrieved 22 October 2019.