Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya, Gusau
Appearance
| Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya, Gusau | |
|---|---|
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | Jihar Zamfara |
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Gusau |
| Coordinates | 12°11′02″N 6°41′14″E / 12.18399916°N 6.68710376°E |
![]() | |
|
| |
Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya, Gusau cibiyar kiwon lafiya ce ta gwamnatin Tarayyar Najeriya da ke birnin Gusau, Jihar Zamfara, Najeriya . Daraktan Kiwon Lafiya na yanzu shine Dr. Bello A. Mohammed (MBBS, FWACS).[1][2][3]
CMD
[gyara sashe | gyara masomin]Daraktan Kiwon Lafiya na yanzu shi ne Dr. Bello A. Mohammed (MBBS, FWACS). [4][5]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]sashin kulawa mai zurfi:
- Ayyukan kantin magani
- Ayyukan ɗakin gwaje-gwaje
- Ayyukan Radiology
- Ayyuka na gaggawa
- Ayyukan binciken C t.[6]
Haɗin kai
[gyara sashe | gyara masomin]Ma'aikatar kiwon lafiya a jihar zamfara tana aiki tare da cibiyar kiwon lafiya ta tarayya Gusau don inganta samun Cikakkiyar kiwon lafiya a cikin jihar.[7]
Tallafin da aka tsara
[gyara sashe | gyara masomin]Gwamnatin Tarayya ta ba da buƙaci inganta cibiyar kiwon lafiya ta tarayya ta gusau zuwa Asibitin koyarwa don jami'ar tarayya ta jihar Gusau zamfara.[8][9]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Buhari appoints new medical director for FMC Gusau". Vanguard News (in Turanci). 2019-09-20. Retrieved 2022-06-21.
- ↑ "NCDC commissions 5th infectious disease treatment centre in Kastina". Vanguard News (in Turanci). 2021-06-18. Retrieved 2022-06-21.
- ↑ "Terrorists Burn Army Armoured Vehicle, Kill Four in Zamfara Community". THISDAYLIVE (in Turanci). 2021-07-24. Retrieved 2022-06-21.
- ↑ "Marafa accuses former Health Minister of diverting N300m Gusau FMC constituency allowance". Vanguard News (in Turanci). 2019-05-21. Retrieved 2022-06-21.
- ↑ Nwannah, Ifeanyi (2021-08-03). "Zamfara: Medical services halted as resident doctors join nationwide strike". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-06-21.
- ↑ "FMC Gusau - Services". www.fmcgusau.gov.ng. Retrieved 2025-03-20.
- ↑ Obeme-Ndukwe, Ifunanya (2025-01-04). "Zamfara Govt stresses collaboration with FMC Gusau". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-03-20.
- ↑ Muhammad, Sanusi (2023-08-18). "FG to upgrade FMC Gusau to teaching hospital". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2025-03-20.
- ↑ Nwannah, Ifeanyi (2023-08-22). "FG working to upgrade Zamfara FMC to university teaching hospital". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-03-20.
