Cibiyar Kwadago Mai Zaman Kanta
Appearance
|
labor union (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Benin |
| Harshen aiki ko suna | Faransanci |
| Shafin yanar gizo | csabenin.org |
Cibiyar Kwadago mai cin gashin kanta dai, ta kasance Kungiyar kwadago ce a Benin a kasar Nigeriya .Tana da mambobi dubu 20,000 kuma tana da alaƙa da Kungiyar Kwadago ta Duniya. Har ila yau, tana aiki tare da Ƙungiyar Ma'aikata ta Kasar Benin.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ICTUR; et al., eds. (2005). Trade Unions of the World (6th ed.). London, UK: John Harper Publishing. ISBN 0-9543811-5-7.