Ciliesta Motsepe
Appearance
![]() | |||
22 Mayu 2019 - 1 ga Yuni, 2023 Election: 2019 South African general election (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Ciliesta Catherine Shoana Motsepe 'yar majalisar dokokin Afirka ta Kudu ce mai fafutukar 'yancin tattalin arziki. An zabe ta zuwa majalisa a 2019.[1][2] Daga Yuni 2020, ta kasance memba na Kwamitin Fayil kan Ayyukan Jama'a da Gudanarwa. A cikin Maris 2023, an naɗa ta don yin aiki a Kwamitin Fayil kan Albarkatun Ma'adinai da Makamashi.[3]
Motsepe kuma ta kasance kuma memba ta EFF's Central Command Team, mafi girman tsarin yanke shawara.[4]
A ranar 6 ga Yuni 2023, News24 ta ruwaito cewa EFF ta kori Motsepe a matsayinta daga ƴar majalisa.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "At least 17 new EFF members in National Assembly". SABC News. 10 May 2019. Retrieved 27 December 2020
- ↑ SEE: These are the people who will represent you in Parliament, provincial legislatures". News24. 15 May 2019. Retrieved 27 December 2020
- ↑ Ciliesta Catherine Shoana Motsepe". People's Assembly. Retrieved 27 December 2020
- ↑ Cele, S'thembile (15 May 2019). "EFF elects 40-member central command team". City Press. Retrieved 27 December 2020.
- ↑ Ditabo, Malaika. "EFF new MPs, including Manyi, sworn-in as MPs". News24. Retrieved 7 June 2023
