Jump to content

Ciroma ibrahim primary and secondry school potiskum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ciroma Ibrahim Islamiyya primary and secondry school makaranta ce a karamar hukumar Potiskum dake jahar Yobe a Nigera.

An fara makarantar Ciroma Ibrahim Islamiyya a shekara ta alif dubu buyu da hudu (2004), lokacin da marigayi alhaji Adamu ciroma ya gina