Jump to content

Classiq

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Classiq

Classiq Buba Barnabas wanda aka fi sa ni da suna Classiq mawakin mai cika da salo da kyalkyale acikin wakokinsa na hausa Hiphop, wato wakar da ake hada Hausa da Turance a hade. Classiq dan a salin garin Bauchi, ya kuma taso ne a Kano, in da yayi karatunsa sa a Jami'ar Bayero dake a Kano a Arewacin Nijeriya, ya karanci Computer Science, daga bisa ni kuma ya koma Jos dan cigaba da harkokinsa na waka wato Hiphop kenan.'[1]

  1. "Classiq". 2021-12-27. Archived from the original on 2021-05-20.