Cliff Obrecht
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1980s (31/41 shekaru) |
| ƙasa | Asturaliya |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama | Melanie Perkins |
| Sana'a | |
| Sana'a | Entrepreneur |
Clifford Obrecht (an haife shi a shekara ta 1985 ko 1986) ɗan kasuwa ne kuma mai Ilimin fasahar kasuwanci, biloniyan Australiya, yana cikin waɗanda suka kafa (tare da Melanie Perkins) kuma babban jami'in aiki (COO) na Canva, yana da kashi 18% na kamfanin.[1]
Kuruciya da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Mahaifin Clifford shine Stan Obrecht, ma'aikacin gwamnati ne, da kuma Mary Obrech wacce malamar makaranta ce.[2] Ya taso a Kingsley, wani gari a cikin arewacin Perth, Asturaliya.
Clifford ya yi karatun digiri dinshi a Jami'ar Yammacin Astureliya.[1]
Rayuwar iyali
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin watan Junairun 2021, ya auri Melanie Perkins a Tsibirin Rottnest.[1][2]
Arzikin sa
[gyara sashe | gyara masomin]Clifford ya fara bayyana a cikin jerin Nazarin Kudi na Astureliya a 2020 da dukiya dalar Astureliya biliyan A$3.43.[3] A cikin shekara ta 2025, Nazarin Kudi na Astureliya sun ayyana arzikinsa da na Perkins' sun kai kimanin Dalar Asturekliya biliyan A$14.14, a cikin jerin masu kudi na 2025; hakan ya sa sun zama na shida a cikin wanda suka fi kowa kudi 'yan Astireliya. Ya zuwa watan Satumban 2022, Forbes ta auna arzikinsa ya kai Dalar Amurka biliyan US$6.5.[1]
| Year | Financial Review Rich List[note a] |
Forbes Australia's 50 Richest | ||
|---|---|---|---|---|
| Rank | Net worth (A$) | Rank | Net worth (US$) | |
| 2019[4][5] | n/a | not listed | n/a | not listed |
| 2020[3] | 26↑ | $3.43 billion Samfuri:Gain | ||
| 2021[6] | 10↑ | $7.98 billion | ||
| 2022[1] | 8↑ | $13.80 billion Samfuri:Up | $6.5 billion | |
| 2023[7] | 9↓ | $13.18 billion Samfuri:Down | ||
| 2024[8] | 10↓ | $13.62 billion Samfuri:Up | ||
| 2025[9] | 6↓ | $14.14 billion Samfuri:Up | ||
| Legend | |
|---|---|
| Icon | Description |
| Bai canza ba daga shekarar da ta gabata | |
| ↑ | Ya karu daga shekarar da ta gabata |
| ↓ | Ya ragu daga shekarar da ta gabata |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 3 4 5 "Forbes profile: Cliff Obrecht". Forbes. Retrieved 12 September 2022.
- 1 2 Sier, Jessica (25 February 2022). "The yin and yang that made Canva a $55b behemoth". Australian Financial Review. Retrieved 12 September 2022.
- 1 2 Bailey, Michael; Sprague, Julie-anne (30 October 2020). "The full list: Australia's wealthiest 200 revealed". The Australian Financial Review. Nine Publishing. Retrieved 31 October 2020.
- ↑ Bailey, Michael (30 May 2019). "Australia's 200 richest people revealed". The Australian Financial Review. Nine Publishing. Retrieved 31 May 2019.
- ↑ "2019 Australia's 50 Richest". Forbes Asia. January 2019. Retrieved 28 September 2019.
- ↑ Bailey, Michael; Sprague, Julie-anne (27 May 2021). "The 200 richest people in Australia revealed". Australian Financial Review. Retrieved 28 May 2021.
- ↑ Bailey, Michael; Sprague, Julie-anne (26 May 2023). "The 200 richest people in Australia revealed". Australian Financial Review. Archived from the original on 6 June 2023. Retrieved 6 June 2023.
- ↑ Redrup, Yolanda; Bailey, Michael (30 May 2024). "Australia's wealthiest 200 now control $625b". Australian Financial Review. Retrieved 18 September 2024.
- ↑ Redrup, Yolanda (30 May 2025). "Australia's wealthiest 200 revealed, fortunes blow past $667b". Australian Financial Review. Retrieved 31 May 2025.