Jump to content

Clotilde Nizigama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Clotilde Nizigama
Minister of Finance of Burundi (en) Fassara

2007 - 2012
Denise Sinankwa (en) Fassara - Tabu Abdallah Manirakiza (en) Fassara
Rayuwa
ƙasa Burundi
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya, civil servant (en) Fassara da ɗan siyasa

Clotilde Nizigama 'yar siyasar Burundi ce. Nizigimana ita ce tsohuwar Ministar Tattalin Arziki, Kuɗi da Ci Gaba a Burundi, wanda tsohon shugaban ƙasar Burundi, Pierre Nkurunziza ya naɗa ta a shekarar 2007 . [1] Wa'adin ya fara ranar 14 ga watan Nuwamba 2007 kuma ya ƙare a shekarar 2012. [2] Ta kuma kasance gwamna na Bankin Raya Afirka, [3] kuma mataimakiyar babban sakatare na CEEAC. [4]

  1. "Nouveau Gouvernement de la République du Burundi". African Press Organization (in Faransanci). 2007-11-16. Archived from the original on 2008-12-20. Retrieved 2024-01-05.
  2. "RPA - Le Ministre des Finances Burundais laisse un bilan économique désastreux avant son départ à la CEEAC". www.rpa.bi (in Faransanci).
  3. "BAD-Burundi : l'infrastructure comme un des objectifs de la stratégie de réduction de la pauvreté". 24 February 2011.
  4. "CEEAC : Première Réunion du Groupe des Partenaires Techniques et Financiers sur le PRIASAN". Archived from the original on 2024-08-11. Retrieved 2025-03-12.