Jump to content

Comfort Nwuchiola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Comfort Nwuchiola
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Comfort Nwuchiola Egwaba 'yar siyasar Najeriya ce. A halin yanzu tana matsayin mataimakiyar kakakin majalisar dokokin jihar Kogi. Ita ce mace ta farko mataimakiyar kakakin majalisa a jihar Kogi. [1] [2] [3]

A shekarar 2023, majalisar dokokin jihar Kogi ta naɗa Comfort a matsayin sabuwar mataimakin kakakinta, bayan murabus ɗin tsohon ma’aikacin, Rt Hon Enema Paul. [4] Kafin wannan naɗin, ta taɓa zama ‘yar majalisar wakilai ta tarayya, mai wakiltar mazaɓar Ibaji.

  1. "Nwuchiola emerges first female deputy speaker in Kogi – Daily Trust". dailytrust.com. 22 December 2023. Retrieved 2025-01-02.
  2. admin (2024-03-21). "Comfort Egwaba: Beyond Being the First Female Deputy Speaker at Kogi State House of Assembly". :: Kogi Reports (in Turanci). Retrieved 2025-01-02.
  3. Okwuchi, Confidence (2023-12-23). "Kogi State Assembly Gets First Female Deputy Speaker". Voice of Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2025-01-02. Retrieved 2025-01-02.
  4. Omole, Abayomi (2023-12-21). "Kogi Assembly Deputy Speaker Resigns Due To Failing Health" (in Turanci). Retrieved 2025-01-02.