Jump to content

Command secondary school kaduna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Command sakandare school makaranta ce a jihar kaduna(makarantar kwana) da kuma a zaria (day).

Tsarin karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

makarantar suna koyar da ɗalibai karatun boko(technical science da kuma art)da kuma koyar dasu wani abu da ya shafi sojoji

An buɗe makarantar command a shekarar 1977 yanzu 2025 shekarar makarantar arbain da takwas"48"