Jump to content

Daga (kauye)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
kauyen daga

Kauyen Daga gari ne da yake Yammacin karamar Hukumar jibiya,yamma maso arewa a karamar Hukumar kaita dake Jihar katsina,Mutanen Daga hausa ne masu magana da Harshen hausa[1]

Kauyen Daga kauye ne Wanda ya kafu tun shekaru dari da Suka gabata,Mutanen Daga Suna da alaka da kusanci da birni Fiye da Wasu garuruwa hakan yasa Mutanen garin suke sana'ar fataucin kayan abinci da na masarufi.

A cen baya Mutanen Daga sun kasance Mafi Yawancinsu manoma ne anma zuwan zamani yasa sun canza sana'unsu Uwa direbancu da Kuma fataucin kayan masarufi daga ƙasar niger.

Yanayin garin

[gyara sashe | gyara masomin]

Garin Daga gari ne dake da yanayin sanyi ko zafi 35C Wanda take karkashin karamar Hukumar jibiya wace take da girman kasa da yakai kimanin 1037Km²[2] 1.1

  1. "Post Offices- with map of LGA"
  2. nigeriacongress.org. Archived from the original on 2004-01-13. Retrieved 2007-02-10.