Jump to content

Dajin Dodowa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dajin Dodowa
Yankin kariya
Bayanai
Ƙasa Ghana
Wuri
Map
 5°53′46″N 0°06′50″W / 5.896°N 0.114°W / 5.896; -0.114

Dajin Dodowa wuri ne mai jan hankalin masu yawon bude ido a Dodowa a gundumar Shai Osudoku a yankin Greater Accra na Ghana . Ya mamaye yanki mai fadin murabba'i 5 km2 (1.9 sq mi) da kuma kimanin 30 km (19 mi) arewa maso gabashin birnin Accra. Tana da wadataccen albarkatu da dabbobin daji

Magudanan ruwa na Tsenku da ake kira da suna Wuruduwurudu Falls suna cikin dajin Dodowa. Dajin Dodowa filin yaki ne na yakin Kantamanso wanda ya kare a shekarar 1826. [1]

Akwai wata babbar bishiyar Boabab a gefen Dodowa inda aka gudanar da bikin don nuna ƙarshen rikici. [2] [3]

  1. Empty citation (help)
  2. Empty citation (help)
  3. Uncategorized, admin in. "MY DAYS AT DRUM (1) – Cameron Duodu" (in Turanci). Retrieved 2020-08-09.