Jump to content

Dan liti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sunan Dan liti lakabi be da hausawa sukeyiwa duk wani Wanda aka Haifeshi ranan littinin,irin wannan lakabi yasamo asali be gameda irin sunayen gargajiya da hausawa sukan sawa mutane.

Tun kafin zuwan addini a ƙasar hausa hausawa sun kasance sunayin addinin maguzanvi inda sukan sawa kansu sunayen da yashafi Wasu abbubuwa daban daban,hausawa a wanncen lokacin sukan saka sunayen be ta Hanyar duba da yanayin da aka haifeka ko Rana kokuma wani Abu da ya dngaji zubin hallita, to a irin wannan yanayin me hausawa suka rinka anfani dashi Wajen rda Suna kokuma lakabi da sauransu[1]

Anfanin sunayen

[gyara sashe | gyara masomin]

So da garin yawa Bayan zuwan addini hausawa sukan saka irin wa'innan sunayen ta Hanyar kauracewa Kiran sunan shi Wanda akasawa ,kamar misallin a al'adar hausawa Mafi yawan iyaye basa Kiran sunan baban dansu to wani lokacin sukan bite sunan ta Hanyar anfani da irin wa'inan sunayen domin al'adar malan bahaushe.

  1. Popular Rhymes and Nursery Tales, London 1849, "Days of Birth", p.228