Daniel Amokachi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Daniel Amokachi (an haife shi a shekara ta 1972) a garin Kaduna, shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya ne. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 1990 zuwa shekarar 1999.