Jump to content

Daniel Andersen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Daniel Andersen
Rayuwa
Cikakken suna Daniel Folkmann Andersen
Haihuwa Rønne (mul) Fassara, 25 Nuwamba, 1885
ƙasa Daular Denmark
Mutuwa Kwapanhagan, 30 ga Afirilu, 1959
Makwanci Rønne Cemetery (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mai sassakawa da mai rubuta kiɗa

Daniel Andersen (25 Nuwamba 1885 - 30 Afrilu 1959) mawaki ne ɗan ƙasar Denmark, mai sassaka, da kuma mai yin yumbu . Ya yi karatun kiɗa a Vienna ; daga cikin waƙoƙinsa akwai wasu ayyukan addini da kuma wasan opera, Madonnas Ansigt .

[1]

  1. Gravsted profile