Daniel Asafa-Agyei
Appearance
9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966 Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en)
1959 - 1965 Election: 1956 Gold Coast legislative election (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Kogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya), | ||||
| Mutuwa | 1980 | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a |
ɗan siyasa da pharmacist (en) | ||||
| Imani | |||||
| Addini | Kiristanci | ||||
| Jam'iyar siyasa |
Convention People's Party (en) | ||||
Daniel Emmanuel Asafo-Agyei ɗan siyasar ƙasar Ghana ne kuma ɗan kasuwa. [1] Ya maye gurbin Cobina Kessie a matsayin ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Kumasi ta Arewa a shekarar 1959 lokacin da ɗan takarar ya karbi muƙamin jakadan Ghana a Laberiya. [2] [3] [4] Asafo-Agyei ya wakilci Kumasi ta Arewa daga shekarun 1959 zuwa 1965 lokacin da ya zama ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Manhyia. [5] [6] Yayin da yake majalisar, an naɗa shi mataimakin ministan noma sannan a shekarar 1965 aka naɗa shi ministan kamun kifi (wata sabuwar ma’aikatar da aka kirkiro a lokacin). [7] [8] Ya yi wannan aiki har zuwa watan Fabrairun 1966 lokacin da aka hambarar da gwamnatin Nkrumah.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin 'yan majalisar da aka zaba a zaben majalisar dokokin Gold Coast na 1956
- Jerin sunayen 'yan majalisar da aka zaba a zaben 'yan majalisar dokokin Ghana na 1965
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Debates, Issue 1". Debates. Gold Coast Legislative Assembly: 370. 1953.
- ↑ "Debates, Issue 1". Debates. Gold Coast Legislative Assembly: 370. 1953.
- ↑ "Ghana Year Book 1961". Ghana Year Book. Graphic Corporation: 13. 1961.
- ↑ "West African Review, Volume 31". West African Review. West African Graphics Company: 45. 1960.
- ↑ "Parliamentary Debates; Official Report, Part 2". Parliamentary Debates; Official Report. Ghana National Assembly: iii and 8. 1965.
- ↑ "West Africa Annual, Issue 8". West Africa Annual. James Clarke: 80. 1965.
- ↑ "Ghana Year Book 1964". Ghana Year Book. Daily Graphic: 26. 1964.
- ↑ "West Africa, Issues 2484–2508". West Africa. Afrimedia International: 183. 1965.