Daniel Asama
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Daniel Asama ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka yana wakiltar mazaɓar Jos ta Arewa/Bassa ta jihar Filato a majalisar tarayya ta 10. [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Abuja, Tony Akowe (2024-09-07). "Appeal Court affirms Plateau Rep Asama's election". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ "Appeal Court Upholds Daniel Asama's Victory – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2024-09-07. Retrieved 2025-01-08.