Jump to content

Daniel Asama Ago

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Daniel Asama Ago ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A yanzu haka ya zama mamba mai wakiltar mazaɓar Bassa/Jos ta Arewa a jihar Filato a majalisar wakilai ta 10 a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Labour. [1] [2] [3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Abuja, Tony Akowe (2024-09-07). "Appeal Court affirms Plateau Rep Asama's election". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.
  2. Ayobami (2024-02-12). "Plateau crisis: Rep expresses commitment to restoring peace". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.
  3. "Abbas Honours Reps Member, Daniel Asama At Church Thanksgiving In Jos – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2024-06-09. Retrieved 2024-12-28.