Jump to content

Daniel Effiong Asuquo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Daniel Effiong Asuquo
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 - 2023
District: Akamkpa/Biase
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2015 -
District: Akamkpa/Biase
Rayuwa
Haihuwa 4 ga Yuni, 1962 (63 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Daniel Effiong Asuquo ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance memba mai wakiltar mazabar tarayya Akamkpa/Biase a majalisar wakilai.[1][2]

Rayuwar farko da aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Daniel Effiong Asuquo a ranar 4 ga watan Yuni 1962 kuma dan asalin jihar Cross River ne. An zabe shi a matsayin dan majalisar tarayya a 2011 kuma ya yi aiki har zuwa 2023. Lemke Emil Inyang ya gaje shi. Ya rike mukamin mataimakin shugaban karamar hukumar Akamkpa a shekarar 1996 har ya zama shugaban kansila. Daga 2008 zuwa 2010, ya kasance Babban Darakta a Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Jihar Kuros Riba. Ya kasance dan takarar Sanatan Kuros Riba ta Kudu a zaben 2023. Ya sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar Labour (LP).[3]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-02
  2. National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-02
  3. Rt.Hon Daniel Asuquo Appeals Over Disqualification As LP Cross River Senatorial District". Patriot News Nigeria. Retrieved 2025-01-02