Jump to content

Danyal bey Hallajov

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Danyal bey Hallajov
Rayuwa
Haihuwa Balakan (mul) Fassara, 1876
ƙasa Russian Empire (en) Fassara
Azerbaijan Democratic Republic (en) Fassara
Mutuwa Ganja (en) Fassara, ga Yuni, 1920
Sana'a
Sana'a hafsa
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin soja artillery branch (en) Fassara
Digiri colonel (en) Fassara
Ya faɗaci Yakin Duniya na I
1920 Ganja revolt (en) Fassara

Danyal bey Hallajov jami'in Tsarist Rasha ne da kuma Jamhuriyar Azerbaijan, mai shiga cikin Yaƙin Duniya na farko da kuma Ganja Uprising . Don jaruntakarsa a Yaƙin Duniya na farko, an bashi umarnin "St. Anna 2nd degree", "St. Stanislaus 2nd degree" da "St. Vladimir 4th degree". Ya kasance kwamandan 1st Artillery Brigade acikin Sojojin Jamhuriyar Azerbaijan . Ya shiga cikin tashin hankali na Ganja game da mamayar Afrilu inda aka kashe shi.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.