Darazo
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Bauchi | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 251,597 (2016) | |||
| • Yawan mutane | 83.45 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 3,015 km² | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 750114 | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 234 | |||

Darazo karamar hukuma, ce a jihar Bauchi, Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Darazo.
Fulani da, dama na zaune a karamar hukumar.[1][2]
Tana da yanki na 3,015 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.
Lambar gidan waya na yankin ita ce 750.
Ana amfani da yaren Zumbun a unguwar Jimbim da ke karamar hukumar Darazo.
