Jump to content

Dave Cummings (ɗan kasuwa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dave Cummings (ɗan kasuwa)
Rayuwa
Mazauni Parkville (en) Fassara
Karatu
Makaranta Purdue University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa

Dave Cummings ɗan kasuwa ne ɗan Amurka kuma shugaban kamfanin Tradebot mai yawan ciniki, wanda aka kafa a shekarar 1999. [1] Shi ne kuma wanda ya kafa kasuwar hannayen jari ta BATS Global Markets . [2] Ya kammala karatunsa daga Jami'ar Purdue kuma ya yi aiki a Cerner kafin ya kafa nasa kamfanonin. [3]

  1. "Tradebot Systems". Tradebot.com. Archived from the original on 2017-01-31. Retrieved 2016-12-23.
  2. "Speed trader Tradebot sees a slowdown". www.bizjournals.com. Retrieved 2020-02-25.
  3. "The Cerner Way: Dave Cummings". Bizjournals.com. Retrieved 2016-12-23.