David Abagna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
David Abagna
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 9 Satumba 1998 (25 shekaru)
ƙasa Ghana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
All Stars F.C. (en) Fassara-2019
Ashanti Gold SC (en) Fassara2019-2021419
Real Tamale United2021-169
  Hukumar kwallon kafa ta kasa a Ghana2022-20
 
Muƙami ko ƙwarewa attacking midfielder (en) Fassara

David Sandan Abagna (an haife shi a ranar 9 ga Satumban shekara ta alif ɗari tara da casa'in da takwas 1998A.c) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne a ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a gasar Firimiyar Ghana mai suna Ashanti Gold . Ya taba buga wa Wa All Satars wasa daga shekarata 2016 zuwa 2019, a yayin lashe gasar sa ta farko a kakar wasa ta farko.

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Abagna a garin Tamale da ke Arewacin Ghana. Ya fara harkar sa ta kwallon ƙafa ne tare da kungiyar Tamale wacce take Zaytuna Babies. Daga baya ya koma Wa All Stars FC a cikin shekarar 2016 gabanin wasannin gasar Premier ta Ghana na 2016.

Harkar Kwallo a Duniya[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Yulin 2017 yana da shekara 17, Abagna ya samu makararren kira zuwa ga kungiyar kwallon kafa ta Ghana A ', gabannin wasannin share fage na CHAN na 2018.

Harkar Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 2018, Abagna ya shiga cikin Jami'ar Nazarin Ci Gaban, don yin karatun difloma a bangaren Ilimi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • David Abagna at Global Sports Archive
  • David Abagna at Soccerway