Jump to content

Dawodu Bashiru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dawodu Bashiru Ayinla ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalissar kuma wakilin tarayya sannan mai wakiltar mazaɓar Oshodi-Isolo I a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2] [3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Reporter, Our (2023-11-06). "Hon Dawodu organises five-day free medical outreach for constituents". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  2. Olafusi, Ebunoluwa (2019-03-18). "EXTRA: Rep-elect presents his certificate of return to MC Oluomo". TheCable (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  3. Correspondent, Our (2020-10-11). "Inspiring leadership style of Bashiru Dawodu". New Telegraph (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.