Jump to content

Dean Brill

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dean Brill
Rayuwa
Haihuwa Luton (en) Fassara, 2 Disamba 1985 (40 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Luton Town FC2003-2009810
Gillingham F.C. (en) Fassara2006-200780
Oldham Athletic A.F.C. (en) Fassara2009-2011580
Barnet F.C. (en) Fassara2011-2012360
Luton Town FC2012-201370
Inverness Caledonian Thistle F.C. (en) Fassara2013-2013120
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 185 cm

Dean Michael Brill (an haife shi ranar 2 ga watan Disamba, 1985) tsohon dan wasan kwallon kafa ne na Ingila wanda yake taka leda a matsayin Mai tsaron gida kuma yanzu kocin ne a Tottenham Hotspur.