Jump to content

Dede One Day

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dede One Day
Rayuwa
Haihuwa Aba
ƙasa Najeriya
Mutuwa 14 Disamba 2015
Sana'a
Sana'a Jarumi

Dede One Day (an haife shi Peter Onwuzurike Onyehidelam ; ya mutu 14 Disamba 2015) ɗan wasan barkwanci ne kuma ɗan wasan kwaikwayo na Najeriya.[1]

Dede One Day ɗan asalin Umuagwuru Mbieri ne a jihar Imo amma an haife shi kuma ya girma a Aba, wani gari a jihar Abia, Najeriya. Sana'ar sa ta taka rawar gani a kan fitowar sa na wasan barkwanci na Laugh With Me.[2][3]

Dede One Day ya rasu ne da sanyin safiyar ranar 14 ga watan Disamba 2015 bayan da ya fadi kasa a lokacin da yake yin wani biki a Aba, sakamakon fama da cutar hawan jini.[4][5]

Finafinan da yayi

[gyara sashe | gyara masomin]
 • Keke Sojoji
 • Iron Pant

Ma'aikacin gawawwaki

 • Corporate Beggars
 • My Class Mate
 • Professional Beggars
 • Village Musicians
 • Senior Officer
 • Joseph Oro Nro
 • Village lawyer
 • Shoe shiner
 1. Njoku, Benjamin (13 February 2016). "Imo AGN holds candle night for Dede-One-Day". Vanguard Newspaper. Retrieved 25 April 2016.
 2. "Brief Profile/Biography/History Of Nollywood Comic Star Peter Onwuzurike known as "Dede one day"". Daily Mail Nigeria. 14 December 2016. Archived from the original on 19 April 2016. Retrieved 25 April 2016.
 3. Peace, Okechukwu (15 December 2016). "Dede One Day: How Nollywood Actor Collapsed On Stage And Died Hours Later". Entertainment Express. Retrieved 25 April 2016.
 4. Godwin, Ameh Comrade (5 January 2016). "Nollywood actor, Dede One Day to be buried February 13". Daily Post. Retrieved 25 April 2016.
 5. Egbo, Vwovwe (14 December 2015). "Ded One Day:Popular comic actor reported dead after performance at event". Pulse Nigeria. Retrieved 25 April 2016.