Deezell

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Icono aviso borrar.png

Deezell

Ibrahim wanda aka fi sa ni da Deezell, Allah ya bashi basira agurin yin waƙa ta Hiphop wato Hausa da turancin a hade.

Haifaffen garin Michigan State ne ta nahiyar amurka da bisani, yadawo ƙasar Nijeriya yana dan shekara 5 yakuma koma ƙasar amurka yana dan shekara 14, yayi karatunsa a ƙasar waje. A can ya fara harkansa ta waka da bisani kuma ya dawo ƙasar sa Nijeriya kuma Arewa dan ya ci gaba da har kansa na waƙa da harshen hausa. Shine mawaki na farko da ya fara hada kan maƙan Hip-hop na arewacin Nijeriya guri guda sukayi waƙa tare, mai taken “BA BU RUWANMU DA HATERS”, wanda ya hada da Morell, BOC Madaki, Kheengz, DJ AB, Classiq dashi kansa.'[1]

  1. "Deezell". 2021-12-27.