Jump to content

Demsa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Demsa

Wuri
Map
 9°32′00″N 13°14′00″E / 9.5333°N 13.2333°E / 9.5333; 13.2333
Ƴantacciyar ƙasaKameru
Region of Cameroon (en) FassaraNorth (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,771 km²
Altitude (en) Fassara 308 m
Taswirar demsa adamawa
Tawagar Demsa

Demsa karamar hukumace,wadda take daya daga cikin Karamar Hukuma dake a Jihar Adamawa, arewa maso gabashin Nijeriya.hedkwatarta tana a cijin garin Demsa.

Demsa tana daya da ga cikin local government ashirin 20 da suke a jihar taraba wace take yankin arewacin nigeriya.

A Demsa akwai makarantun firamare da sakandare da dama. Haka kuma akwai makarantu na koyon sana’o’i da horar da malamai domin taimakawa ci gaban ilimi.

Addinan da ake fi bi a Demsa sun haɗa da Kiristanci da Musulunci, tare da wasu al’adun gargajiya. Akwai majami’u da masallatai a cikin gari da kauyuka.

Harsunan da ake magana da su a Karamar Hukumar Demsa sun haɗa da:

  • Harshe Bachama
  • Wakka
  • Harshe Bali
  • Harshe Bata
  • Harshe Bille
  • Harshe Mbula-Bwazza

Yanayin Sanyi na Demsa

[gyara sashe | gyara masomin]

Tare da matsakaicin zafin rana da bai wuce 91 °F, lokacin sanyi a Demsa yana ɗaukar kusan watanni 3.4, daga 18 ga Yuni zuwa 29 ga Satumba. Demsa tana fuskantar matsanancin sanyi a watan Janairu, wanda shi ne mafi sanyi a shekara, inda matsakaicin ƙananan zafi yake kusan 63 °F, kuma mafi girma yake kusan 91 °F.