Jump to content

Derin Ologbenla

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Derin Ologbenla
Ooni of Ife (en) Fassara

Rayuwa
Sana'a

Derin Ologbenla shi ne Ooni na 45 na Ife, babban mai mulkin gargajiya na Ile Ife, gidan kakannin Yoruba. Ya gaji Ooni Ooni Orarigba kuma Ooni Adelekan Olubuse I ya gaje shi.