Dewan Gabriel
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Dewan Kudangbena Gabriel ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar jiha mai wakiltar mazaɓar Pankshin ta kudu a majalisar dokokin jihar Filato ta 10. Ya taɓa kuma zama shugaban majalisa. [1] [2] [3] [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Democracy: Leaders have failed Nigerians, Plateau Speaker says". Premium Times. Retrieved 2025-01-08.
- ↑ Jos, Kolade Adeyemi (2024-09-12). "Plateau Speaker swears in remaining five APC lawmakers". The Nation (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ "Legislators working with Gov Mutfwang to enhance Plateau – Speaker Gabriel Dewan". Daily Trust (in Turanci). 2024-05-24. Retrieved 2025-01-08.
- ↑ Nigeria, News Agency of (2024-07-10). "Plateau speaker inaugurates new member for 10th assembly". Peoples Gazette (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.