Diana Mkumbo Chilolo
Appearance
2005 - 2010 | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 14 ga Afirilu, 1954 (71 shekaru) | ||
| ƙasa | Tanzaniya | ||
| Harshen uwa | Harshen Swahili | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Harshen Swahili | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Diana Mkumbo Chilolo (an haife ta a ranar 14 ga watan Afrilu 1954) 'yar majalisa ce a majalisar dokokin Tanzaniya. [1] Ta kasance memba tun a shekarar 2000. Ita mamba ce a jam'iyyar Chama Cha Mapinduzi (CCM).
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Diana Mkumbo Chilolo". Parliament of Tanzania. Archived from the original on 5 December 2014. Retrieved 29 November 2014.