Jump to content

Dimokuradiyya zamantakewa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dimokuradiyya zamantakewa
political ideology (en) Fassara da economic ideology (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na reformist socialism (en) Fassara da democratic socialism (en) Fassara
Endorsed by (en) Fassara social democrat (en) Fassara

Dimokuradiyyar zamantakewar akidar siyasa ce a cikin gurguzu[1] [2] . An ba da sunan akidar don dimokuradiyya inda mutane ke da ra'ayi a cikin ayyukan gwamnati kuma yana aiki don gabatar da zamantakewa tare da taimakon mutanen da suke bukata ta hanyar samar da kiwon lafiya, ilimi da jin dadin jama'a.,[3][ [4] [5] wanns ya sa mutane su sami saukin mun karin kariya idan ba su da aikin yi ko kuma suka fada cikin talauci[6] ]. A matsayinta na akida a cikin tsarin gurguzu, tana ba da fifiko ga daidaiton hakki ga kowa da kowa, kuma akwai yalwar mallakar gwamnati ko ka'idojin masana'antu daban-daban don kare muradun jama'a.[7] [8] Harkar akidar ta ga wasu sha’awa ga wasu kasashen da tsarin tattalin arzikinsu ba ya aiki haka, domin ya yi aiki mai kyau ga wadanda suke da ita[9] [10] Dimokuradiyyar zamantakewa tana goyon bayan tattalin arziki na Keynesian, inda yakamata gwamnati ta shiga kuma ta taimaka wa mutane mabukata ko marasa aikin yi.[11]] Dimokuradiyyar zamantakewa tana ƙoƙarin cimma daidaito tsakanin tsarin jari-hujja da gurguzu ko daidaita tsakanin ƙungiyoyin jama'a da kamfanoni masu zaman kansu a cikin tattalin arziki.[12]

Gani da Kuma hi a rubuce

[gyara sashe | gyara masomin]

s. An san aikin da sadaka. Har ila yau, Biritaniya ta ga ci gaban wani muhimmin matsakaicin matsakaici bayan haɓaka masana'antu. Don haka ba daidai ba ne a yi la’akari da irin waɗannan al’ummomi kawai waɗanda suka ƙunshi masu mallaka da ma’aikata, ko masu arziki da talakawa.

.[13] [14] [15] [16]

  1. Contemporary political ideologies
  2. Socialism : a very short introduction
  3. Routledgedogaro da kansu a cikin al’umma ta hanyar sa encyclopedia of philosophy
  4. International encyclopedia of political science
  5. The theory of social democracy
  6. Connecting social welfare policy to fields of practice
  7. "Toward a Socialism for the Future, in the Wake of the Demise of the Socialism of the Past"
  8. Routledge encyclopedia of international political economy
  9. "The Happiest Countries In The World (INFOGRAPHIC)"
  10. Socialism : past and future : the classic text on the role of socialism in modern society
  11. "Toward a Socialism for the Future, in the Wake of the Demise of the Socialism of the Past",
  12. Heywood, Andrew (2012). Political ideologies : an introduction. Palgrave Macmillan. pp. 125–128. ISBN 978-0-230-36724-1. OCLC 779097284.
  13. Bardhan, Pranab; Roemer, John E. (1992). "Market socialism: a case for rejuvenation" (PDF). Journal of Economic Perspectives. 6 (3): 101–116. doi:10.1257/jep.6.3.101. S2CID 155047731.
  14. Market socialism: the debate among socialists
  15. Cramme, Olaf; Diamond, Patrick (2012). After the third way: the future of social democracy in Europe. London: I.B. Tauris. pp. 1–27. ISBN 978-1-84885-992-0.
  16. The death of social democracy: political consequences in the 21st century