Diorbhail Nic a' Bhriuthainn
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Birtaniya |
| Mazauni |
Luing (en) |
| Mutuwa | 1644 |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | maiwaƙe da marubuci |
Dorothy Brown (Scottish Gaelic; ya mutu a shekara ta 1644) mawakiyace ta Gaelic, Scotland kuma marubuciya wacce ta rayu a Isle of Luing, Argyll, Scotland.
Rubuce-rubucen waƙa
[gyara sashe | gyara masomin]Ta kasance marubuciya ce mai yawan waƙoƙi, amma kawai biyu daga cikin waƙoƙinta suka tsira:
Alasdair a Laoigh mo chill ("Alasdair, son zuciyata"), game da Alasdair Mac Colla, wani janar a rundunar Montrose, wanda ta rubuta bayan ta ga jiragensa suna wucewa ta cikin sautin Luing a kan wani balaguro da Cambpells. Wakar dai tananan cikin salon wakokin troubadour ne, inda marubuciya ta zaburar da soyayyar wani hali bisa tatsuniyoyi na suna.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Brown ta mutu a shekarar 1644. An binneta a tsohuwar chochin Iuing