Dokar Biza na Eswatini
Appearance
|
visa policy (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Eswatini |
| Intended public (en) |
rest of the world (en) |
| Hannun riga da |
visa requirements for Swazi citizens (en) |
Dole ne baƙi da ke son shiga Eswatini su karbo visa sai dai idan sun kasance 'yan ƙasa na ɗaya daga cikin ƙasashe masu da suka cancanci shiga ba tare da biza.
Taswirar Dokar Biza
[gyara sashe | gyara masomin]
Ba'a bukatar biza
[gyara sashe | gyara masomin]Masu riƙe da fasfo na yankuna 94 masu zuwa ba sa buƙatar biza don shiga Eswatini da nufin ziyara har zuwa tsawon kwanaki 30 (sai dai in ba haka ba): [1]
|
Kwana 1 - 90
| Ranar sauye-sauyen visa |
|---|
Eswatini ta sanya hannu kan yarjejeniyar cire dokar biza don fasfo na diflomasiyya da na aiki da kasar Ruwanda a watan Agustan 2024 da kuma kasar Indonesia a cikin watan Satumbar 2024 kuma har yanzu ba a tabbatar da dokokin ba.[8][9]
Kididdigar baƙi
[gyara sashe | gyara masomin]Yawancin baƙi masu shiga Eswatini sun fito ne daga ƙasashe masu zuwa: [10]
| Kasar | 2016 | 2015 | 2014 |
|---|---|---|---|
| 814,220 | 810,249 | 856,492 | |
| 202,042 | 181,271 | 219,555 | |
| 49,295 | 69,467 | 58,624 | |
| 22,895 | 21,510 | 21,669 | |
| 21,253 | 19,360 | 14,152 | |
| 20,750 | 17,414 | 17,874 | |
| 18,014 | 17,988 | 17,359 | |
| 15,503 | 14,646 | 15,813 | |
| 7,450 | 5,216 | 4,242 | |
| 6,867 | 5,145 | 5,031 | |
| 6,610 | 6,047 | 6,720 | |
| 5,969 | 5,833 | 5,913 | |
| 5,682 | 5,092 | 5,554 | |
| 5,659 | 6,311 | 5,718 | |
| Jimillar | 1,278,587 | 1,255,901 | 1,324,621 |
Dubi kuma
[gyara sashe | gyara masomin]
- Bukatar biza ga 'yan ƙasar Swazi
- Dangantakar kasashen waje ta Eswatini
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Immigrants requiring Visas to enter the Kingdom of Eswatini".
- ↑ "Eswatini - Travel Page". www.mfa.gov.sg (in Turanci). Ministry of Foreign Affairs (Singapore). 4 June 2024. Retrieved 12 June 2024.
- ↑ "All Taiwanese Passport Holders are visa-exempt for 90 days".
- ↑ "Statement of Treaties and International Agreements" (PDF). United Nations. December 1970.
- ↑ "Statement of Treaties and International Agreements" (PDF). United Nations. September 1971.
- ↑ "СВАЗИЛЕНД - Общие сведения о стране (SWAZILAND - General information about the country)" (in Rashanci). Archived from the original on 2012-10-15.
- ↑ "Governments of St. Kitts & Nevis and Kingdom of Eswatini Establish Mutual Visa Waiver Agreement".
- ↑ Rwanda, Eswatini sign four cooperation agreements
- ↑ Indonesia and Eswatini Ink Visa-Free Agreement at the IAF
- ↑ "The Kingdom of Eswatini: Official Tourism Website".