Dokar biza ta Guinea-Bissau
|
visa policy (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Guinea-Bissau |
Dole ne baƙi masu zuwa Guinea-Bissau su sami visa, ko dai a lokacin da suka isa ko kuma kafin hakan a ɗaya daga cikin ofisoshin diflomasiyya na Guinea-Bisau, sai dai idan su 'yan ƙasa ne na ƙasar da basu bukatar biza.
Taswirar manufofin Visa
[gyara sashe | gyara masomin]
Rashin izinin visa
[gyara sashe | gyara masomin]'Yan ƙasa na ƙasashe da yankuna 14 masu zuwa na iya ziyartar Guinea-Bissau ba tare da biza ba na na tsawon lokaci da ba'a kayyade ba:[1]
| Ranar sauye-sauyen visa |
|---|
|
Masu riƙe da fasfo na diflomasiyya ko na aiki da aka bayar ga 'yan ƙasa daga Ƙasashe masu amfani da harshen Portuguese: [2] Angola, Brazil, Cape Verde, Mozambique, Portugal, Sao Tome da Principe, Vietnam ba sa buƙatar biza don zama mara iyaka a kasan.
Guinea-Bissau ta sanya hannu kan yarjejeniyar cire dokar biza ga kasar Serbia don masu riƙe da fasfo na diflomasiyya, na hukuma da na musamman a watan Afrilun 2023 kuma har yanzu ba ta fara aiki ba.[3]
Biza a lokacin isa
[gyara sashe | gyara masomin]'Yan ƙasa na sauran ƙasashe waɗanda ba a cire masu dokar biza ba na iya samun biza a lokacin da suka isa Guinea-Bissau, wanda zai yi aiki don dan lokaci na tsawon kwanaki 90.
Dubi kuma
[gyara sashe | gyara masomin]
- Bukatar biza ga 'yan ƙasar Guinea-Bissauan
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Samfuri:Timatic Visa Policy
- ↑ "Acordo sobre a Supressão de Vistos e Passaportes Diplomáticos, Especiais e de Serviço, entre os Governos dos Países-Membros da CPLP". cplp.org/ (in Harshen Potugis). Retrieved 15 September 2020.
- ↑ "Serbia, Guinea-Bissau sign agreements on cooperation".