Dokar zama dan kasa A Rwanda
Appearance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Dokar zama dan kasa ta Rwanda tana karkashin tsarin mulkin Rwanda, kamar yadda aka gyara;Dokar kasar Rwanda, da gyare-gyarensa; Dokar mutane da iyali; da kuma wasu yarjejeniyoyi na ƙasa da ƙasa wanda kasar ta amince dasu.wadannan dokokin suna tantance wanda ya zama dan ƙasa na ƙasar Rwanda, ko wanda zai iya zama.Hanyoyin shari'a na samun yancin dan kasa,wanda shine hakkin zama dan kasa na hukuma,sun banbanta da alakar cikin gida na nauyi da hakki tsakanin da ƙasa da kuma ƙasar,wanda ake kira zama dan kasa
|
|
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
|