Doki
![]() |
---|

Doki wata dabbace mai kafafuwa hudu (4), wacce take da girma da karfi tana kuma da gashi amma mara yawa, doki na da bindi mai tsawo kuma yana da gudun gaske. Haka kuma ana hawan doki da kuma wasa da shi. Sai dai ba'a cin naman doki [1][2] A ƙasa photon wani doki da dokanya (goɗiya) tana shayar da ɗanta.
.
Amfani[gyara sashe | gyara masomin]
Doki yana da amfani a gurin yan adam, suna amfani da shi tin a zamanin da wajen tafiye-tafiye, wasanni, noma, yaki da kuma ban ruwa a gona, sannan kuma ana sanya ma doki linzami da abin hawa domin mutum ya hau saman kanshi yayi tafiya, sannan ana amfani da su a filin yaki.
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Tin asali dan adam yana hawa doki domin bukatan kansa
-
Dawakai biyu sakakku a cikin daji
Al'adu[gyara sashe | gyara masomin]
A al'adar mutane suna amfani da doki a lokacin bukukuwa da kuma wasannin gargajiya, irinsu tseren doki, hawan sallah, hawan daba da kuma gasan sarrafa doki.
-
Wani mahayin doki a garin Kaduna.
-
Dakaru akan Dawaki
-
Hausawa biyu akan Dawaki
-
Wani mayaki da shiga irin na dakarun Hausawa akan farin doki.
-
Sojoji mahaya doki a Malaysia
A wasanni[gyara sashe | gyara masomin]
A yaki[gyara sashe | gyara masomin]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "An kama masu sayar da naman doki a zaman na shanu a Turai". bbc hausa. 16 July 2017. Retrieved 10 July 2021.
- ↑ Othman, Fatima (7 June 2019). "Aisha Suleiman: Musulmar da ke kwallon doki a Kaduna". bbc hausa. Retrieved 10 July 2021.