Donald Hardie
Appearance
16 ga Augusta, 1990 - 2007 ← Alastair Pearson (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 23 ga Janairu, 1936 (89 shekaru) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan kasuwa | ||
| Kyaututtuka | |||
| Aikin soja | |||
| Fannin soja |
British Army (en) | ||
Brigadier Donald David Graeme Hardie CVO TD KStJ (an haife shi a ranar 23 ga watan Janairun shekara ta 1936) ɗan kasuwa ne na Scotland kuma jami'in Sojojin Yankin da ya yi ritaya. Ya kasance Lord Lieutenant na Dunbartonshire daga 1990 zuwa 2007. Har ila yau, mataimakin shugaban girmamawa ne na Lennox da Argyll Battalion na Boys' Brigade, kuma shi ne mai kula da Dumbarton Castle .
An nada Hardie Kwamandan Royal Victorian Order (CVO) a shekara ta 2008.