Donald Okogbe
Appearance
Okogbe Ojemeh Donald ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A halin yanzu yana aiki a matsayin mamba mai wakiltar Akoko-Edo II a majalisar dokokin jihar Edo. [1]
A watan Oktoban 2024, watanni shida bayan dakatar da shi a watan Mayun shekara ta 2024, Majalisar Dokokin Jihar Edo ta mayar da Okogbe kan muƙaminsa sakamakon zarginsa da dasa laya a harabar majalisar. [2] [3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Moses, Idahosa (2024-05-06). "Edo Assembly: My suspension cannot stand - Hon Okogbe". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "Suspended Edo lawmaker sues speaker over allegation of planting charms in assembly complex - Daily Trust". https://dailytrust.com/ (in Turanci). 2024-06-24. Retrieved 2025-01-06. External link in
|website=(help) - ↑ Iyemefokhai, Enahoro (2024-10-02). "Edo Assembly recalls 3 suspended lawmakers". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "Edo Assembly Suspends Three Lawmakers over Alleged Plot to Remove Leadership".