Jump to content

Dori, Burkina Faso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dori, Burkina Faso


Wuri
Map
 14°01′58″N 0°02′05″W / 14.03277°N 0.03483°W / 14.03277; -0.03483
Ƴantacciyar ƙasaBurkina Faso
Region of Burkina Faso (en) FassaraSahel Region (en) Fassara
Province of Burkina Faso (en) FassaraSéno Province (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 46,521 (2019)
• Yawan mutane 18.37 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,532 km²

Dori (wanda aka fi sani da Winde ko Wendu[1]) birni ne, da ke arewa maso gabashin Burkina Faso, kusa da iyakar ƙasar Nijar. Birnin na dai-dai kusa da 14°02′N 0°02′W / 14.03°N 0.03°W / 14.03; -0.03. Birnin ne babban birnin yankin Sahel, kuma yana da yawan jama'a 46,512 (a alkaluman 2019).[2] Babbar kabilar mazauna birnin ita ce Fula (Fulani) amma ƴan ƙabilar Abzinawa da Songhai galibi akwai su jefi-jefi. Gari ne da ya shahara da makiyaya da kuma shahararrun kasuwannin dabbobi.[3]

Yanayin zafin a Dori, ya kai kashi 47.2 °C (117.0 °F) ° C (117.0 ° F) a shekara ta 1984, wanda shine mafi girman yanayin zafi na ma'aunin selshiyos da aka taɓa samu a ƙasar Burkina Faso.[4]

A shekarar 2020, an ruwaito cewa Sarkin Liptako ya yi rayuwa a Dori.[5]

Dori tana da yanayi mai tsaka-tsakiya (Köppen climate classification BSh).

Climate data for Dori (1991–2020)
Watan Janairu Fabrairu Maris Afrilu Mayu Yuni Yuli Ogusta Satumba Oktoba Nuwamba Disamba Shekara
Record high °C (°F) 40.8
(105.4)
43.5
(110.3)
44.6
(112.3)
47.5
(117.5)
46.4
(115.5)
45.0
(113.0)
42.3
(108.1)
41.1
(106.0)
42.6
(108.7)
42.6
(108.7)
41.6
(106.9)
39.9
(103.8)
47.5
(117.5)
Average high °C (°F) 32.6
(90.7)
36.0
(96.8)
40.0
(104.0)
42.4
(108.3)
41.8
(107.2)
38.8
(101.8)
35.5
(95.9)
33.7
(92.7)
35.9
(96.6)
38.9
(102.0)
37.6
(99.7)
33.9
(93.0)
37.3
(99.1)
Daily mean °C (°F) 23.6
(74.5)
26.8
(80.2)
31.0
(87.8)
34.2
(93.6)
34.6
(94.3)
32.4
(90.3)
29.7
(85.5)
28.3
(82.9)
29.6
(85.3)
31.0
(87.8)
28.0
(82.4)
24.5
(76.1)
29.5
(85.1)
Average low °C (°F) 15.5
(59.9)
18.4
(65.1)
22.6
(72.7)
26.7
(80.1)
28.8
(83.8)
27.2
(81.0)
25.0
(77.0)
24.1
(75.4)
24.8
(76.6)
24.8
(76.6)
19.4
(66.9)
16.1
(61.0)
22.8
(73.0)
Record low °C (°F) 7.8
(46.0)
10.7
(51.3)
14.0
(57.2)
16.4
(61.5)
20.6
(69.1)
20.8
(69.4)
18.7
(65.7)
19.8
(67.6)
19.9
(67.8)
17.8
(64.0)
12.9
(55.2)
8.3
(46.9)
7.8
(46.0)
Average precipitation mm (inches) 0.3
(0.01)
0.0
(0.0)
2.6
(0.10)
4.8
(0.19)
25.7
(1.01)
68.3
(2.69)
127.9
(5.04)
186.9
(7.36)
73.8
(2.91)
16.7
(0.66)
0.0
(0.0)
0.0
(0.0)
507.0
(19.96)
Average precipitation days (≥ 1.0 mm) 0.1 0.0 0.2 0.5 3.0 5.2 8.9 10.6 6.7 2.2 0.0 0.0 37.4
Mean monthly sunshine hours 281.3 255.8 264.7 254.2 265.6 245.9 245.4 237.5 249.2 280.0 288.4 291.9 3,159.9
Source: NOAA[6]

A shekara ta 2004, an gabatar da wani tsari don haɗa ma'adinan Manganese ta hanyar jirgin ƙasa tare da tashar jiragen ruwa na ƙasar Ghana.[7]

Shahararrun mutane

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Roukiatou Maiga, mai ba da agaji
  • Albert Ouédraogo, tsohon Firayim Minista na wucin gadi na Burkina Faso
  • Ousmane Amirou Dicko, Sarkin Liptako
  1. Historical Dictionary of Burkina Faso, by Lawrence Rupley, Lamissa Bangali, Boureima Diamitani, 2013, Third edition, Scarecrow Press, Inc. 08033994793.ABA
  2. Citypopulation.de Population of cities & localities in Burkina Faso
  3. Historical Dictionary of Burkina Faso, by Lawrence Rupley, Lamissa Bangali, Boureima Diamitani, 2013, Third edition, Scarecrow Press, Inc. 08033994793.ABA
  4. "Programme D'Action National D'Adaptation a la Variabilite et aux Changements Climatiques (Pana du Burkina Faso)" (PDF) (in Faransanci). Ministere de L'Environnnement et du Cadre de Vie. November 2007. p. 11. Archived (PDF) from the original on 20 October 2016. Retrieved 16 April 2022.
  5. "Burkina Faso president Roch Marc Christian Kabore re-elected". The Times of India. 2020-11-26. ISSN 0971-8257. Retrieved 2023-06-17.
  6. "World Meteorological Organization Climate Normals for 1991-2020 — Dori". National Oceanic and Atmospheric Administration. Retrieved January 4, 2024.
  7. "New rail line planned to link Burkina Faso to the coast". The New Humanitarian. June 11, 2004. Retrieved December 3, 2022.