Jump to content

Dorothy Gwajima

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dorothy Gwajima
Minister of Community Development and Gender (en) Fassara

10 ga Janairu, 2022 -
Minister of Health (en) Fassara

Disamba 2020 - 8 ga Janairu, 2022
Ummy Mwalimu (en) Fassara - Ummy Mwalimu (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Iramba District (en) Fassara, 21 ga Maris, 1971 (54 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Karatu
Makaranta Privolzhsky Research Medical University (en) Fassara
Royal Tropical Institute (en) Fassara
Sana'a
Sana'a minista da ɗan siyasa

Dorothy Onesphoro Gwajima wacce aka fi sani da Gwajima Dorothy 'yar siyasar CCM ce ta ƙasar Tanzaniya kuma membar majalisar ministocin da aka zaɓa tun a shekarar 2020. [1] [2] Shugaba John Magufuli ne ya naɗa ta a majalisar ministocin Magufuli a matsayin ministar lafiya, ci gaban al’umma, jinsi, dattawa da yara. [3] Ta ci gaba da taka wannan rawar bayan mutuwar John Magufuli, duk da haka, a cikin watan Janairu 2022 ma'aikatar ta rabu kuma ta zama sabuwar ministar ci gaban al'umma, jinsi, mata da kungiyoyi na musamman. [4]

An san ta sosai bayan da ta sanar da cewa Tanzania ba ta shirya yin odar duk wani alluran rigakafin Covid-19 da inganta shakar numfashi a matsayin maganin cutar ba, tare da girke-girke na kayan lambu da sauran magunguna, daidai da ikirarin Shugaba Magufuli. [5][6][7]

  1. "Parliament Speaker swears-in Nominated MPs by JPM".
  2. "Speaker Ndugai swears-in all Nominated MPs".
  3. "John Magufuli reshuffles his cabinet ministers".
  4. "Tanzanian President Samia Suluhu reshuffles Cabinet". The East African (in Turanci). 2022-01-10. Retrieved 2022-01-15.
  5. "Tanzania minister: No interest in procuring COVID -19 vaccines". Africanews (in Turanci). 2021-02-03. Archived from the original on 2021-02-03. Retrieved 2021-07-13.
  6. "Coronavirus in Tanzania: The country that's rejecting the vaccine". BBC News (in Turanci). 2021-02-06. Retrieved 2021-07-13.
  7. "Inside the Country That Was Ruled by COVID-Deniers", VICE News (in Turanci), 2021-04-21, retrieved 2021-07-13