Jump to content

Duan Shuqing

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Duan Shuqing
Rayuwa
Haihuwa 1510
ƙasa Ming dynasty (en) Fassara
Ƙabila Han Chinese
Harshen uwa Sinanci
Mutuwa 1600
Ƴan uwa
Mahaifi Duan Tingbi
Abokiyar zama Rui Shi (en) Fassara
Karatu
Harsuna Sinanci
Sana'a
Sana'a maiwaƙe da marubuci

Duan Shuqing (Chinese; c. 1510 - c. 1600) mawaki ne na kasar Sin na Daular Ming . –

An haife ta ne a Dangtu County a Anhui ga dangin malamai, mahaifinta Duan Tingbi ya koya mata yadda ake karatu. Ta yi tafiya tare da shi kuma ta karanta yawancin litattafai, musamman Lienü zhuan . Ta auri masanin Confucian Rui Ru.

Ta rubuta nau'o'i daban-daban na ayoyi kuma an ce suna bin tsarin waƙoƙin Daular Tang. Ɗaya daga cikin waƙoƙinta, Hasumiyar Taibai, an sadaukar da ita ga Li Bai, sanannen mawaki na wannan shekarun.

  • Empty citation (help)