Durosimi Meseko
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1963 (62/63 shekaru) |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Durosimi Meseko ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Kogi, an haife shi a watan Maris 1963. Ya wakilci mazabar Kabba/Bunu a majalisar dokoki ta ƙasa, ya zama ɗan jam’iyyar PDP daga 2003 zuwa 2007.[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". nassnig.org. 2007-12-21. Archived from the original on 2007-12-21. Retrieved 2025-01-08
- ↑ House of Representatives Member | Honourable Durosimi Meseko". nassnig.org. 2007-10-20. Archived from the original on 2007-10-20. Retrieved 2025-01-08.