Dutse

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Dutse (birni))
Jump to navigation Jump to search
Dutse
local government area of Nigeria
ƙasaNijeriya Gyara
babban birninJigawa Gyara
located in the administrative territorial entityJigawa Gyara
coordinate location11°49'42"N, 9°18'57"E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara

Dutse birni ne, da ke a jihar Jigawa, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Jigawa. Bisa ga jimillar a shekara ta 2009, jimilar mutane 153,000 (dubu dari ɗaya da hamsin da uku).