Jump to content

Dutsen Dzebobo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Dutsen Dzebobo
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 876 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 8°20′N 0°36′E / 8.33°N 0.6°E / 8.33; 0.6
Mountain range (en) Fassara Akwapim Hills (en) Fassara
Kasa Ghana

Dutsen Dzebobo shi ne dutse na biyu mafi tsayi a Ghana wanda tsayinsa ya kai mita 876. [1] Yana cikin Akwapim-Togo Range daidai kan iyaka da Togo .

Dutsen yana da nisan kilomita kaɗan daga kudancin Kyabobo National Park .

  1. Commission, Ghana Forestry; Pleydell, Geoffrey (2005). Wildlife in Ghana. Ghana Forestry Commission. p. 15.