Jump to content

Ebitimitula Nicholas Etebu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ebitimitula Nicholas Etebu
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami

Ebitimitula Nicholas Etebu ya kasance farfesa ne a Najeriya a fannin cututtuka kuma ya kasance tsohon mataimakin shugaban Jami'ar Kiwon Lafiya ta jihar Bayelsa . [1]

Etebu ya fara aikinsa a matsayin malami a kimiyyar kiwon lafiya ta Jami'ar Port Harcourt . Daga shekarar 2018 zuwa 2024, an nada shi a matsayin mukaddashin mataimakin shugaban jami'a wato (acting vice chancellor) Wanda kuma daga baya ya zama mataimakin jami'ar likitancin na jihar Bayelsa . [1][2]

Ya auri Maureen Etebu ne,farfesa, injiniyan masana'antu, kuma mataimakin shugaban Jami'ar Maritime ta Najeriya.[3]

Inda Aka Samu Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. 1 2 "Gov Dickson appoints officers for Bayelsa medical university". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2025-07-15. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  2. THEWILL, Anthony Awunor (2024-10-23). "My Transformation Vision Deeply Rooted In Shared Goal Of University Community – BMU VC" (in Turanci). Retrieved 2025-07-20.
  3. Quadri, Opeyemi (2024-08-15). "The Fuwapes and the Etebus: Meet the Two Couples Who Served as Vice Chancellors in Nigeria -" (in Turanci). Retrieved 2025-07-15.