Ebrima Ebou Sillah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ebrima Ebou Sillah
Rayuwa
Haihuwa Bakau (en) Fassara, 12 ga Afirilu, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Beljik
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Real de Banjul F.C. (en) Fassara1996-1996
  Kungiyar kwallon kafa ta Gambia1997-
  Club Brugge K.V. (en) Fassara1997-2003415
K.R.C. Zuid-West-Vlaanderen (en) Fassara2000-2000234
  Kungiyar kwallon kafa ta Gambia2000-2008151
RBC Roosendaal (en) Fassara2002-2003152
Rubin Kazan (en) Fassara2003-2006464
Football Club Molenbeek Brussels Strombeek (en) Fassara2006-2008141
RBC Roosendaal (en) Fassara2006-2006207
  MVV Maastricht (en) Fassara2007-2008275
Hapoel Petah Tikva F.C. (en) Fassara2007-2007110
  MVV Maastricht (en) Fassara2008-2010345
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 173 cm

Ebrima Ebou Sillah (an haife shi a ranar 12 ga watan Afrilu 1980) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambia wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gefen dama ko ɗan wasan gaba.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ebou Sillah a Bakau. Ya taka leda a kulob ɗin Real Banjul, Blankenberge, Club Brugge, Harelbeke, RBC Roosendaal, Rubin Kazan, FC Brussels, Hapoel Petah Tikva da MVV.

Rayuwa ta sirri[gyara sashe | gyara masomin]

Yana kuma rike da fasfo na kasar Belgium.

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Club Brugge

  • Kofin Belgium : 2001-02[1]
  • Belgium Super Cup : 2002[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "CUP BELGIUM. FINAL" . besoccer.com. Retrieved 20 April 2022.
  2. "RACING GENK - CLUB BRUGGE 0-2" . clubbrugge.be. Retrieved 20 April 2022.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]